score float32 1.04 1.25 | Hausa stringlengths 9 500 | Ganda stringlengths 10 500 |
|---|---|---|
1.249971 | Amma ba abin da aka koya muku ke nan ba saʼad da kuka zo ga sanin Kiristi. | Kyokka mmwe si bwe mwayigirizibwa ku bya Kristo. |
1.248999 | Mizani: "Ya ku masu-ƙaunar Ubangiji, sai ku ƙi mugunta. | Omuwandiisi wa zabbuli atukubiriza nti: "Mmwe abaagala Yakuwa mukyawe ebibi." |
1.248867 | Sa'an nan suka gaskata Nassi da kuma kalmomin da Yesu ya yi. | Ne bakkiriza ebyawandiikibwa n'ebigambo Yesu bye yayogerako. |
1.247646 | Shi kuma wanda ke zaune bisa kursiyin ya ce, Duba, sabonta dukan abu nake yi. | N'Oyo eyali atudde ku ntebe n'ayogera nti, "Laba, byonna mbizzizza buggya." |
1.24664 | Me ya sa wasu mutane suke shaida ikon Allah a rayuwarsu amma wasu ba sa shaidawa? | Lwaki abantu abamu balaba omukono gwa Katonda mu bulamu bwabwe ate abalala ne batagulaba? |
1.246114 | Ya yi adduʼa da gaske don kada a yi ruwan sama, ba a kuma yi ruwan sama a ƙasar ba har shekaru uku da rabi. | Kwonka ku yaashabire munonga, ngu enjura erekye kugwa aha nsi, egyo njura yaamara emyaka eshatu n'ameezi mukaaga etagwire. |
1.245624 | Haka zai zama wa wannan mugun zamani." | Bwe kityo bwe kiriba n'omulembe guno omwonoonefu." |
1.244461 | Yana raye ne a waɗannan kwanaki huɗu tare da Allah da kuma mala'iku masu tsarki? | Yali wamu ne Katonda mu ggulu ne bamalayika be okumala ennaku ezo ennya? - |
1.243541 | Bari ya zo wurina, kuma bari ya san cewa akwai wani annabi a Isra'ila. " | ajje nno gye ndi, kale anaamanya nga mu Isiraeri mulimu nnabbi. |
1.242306 | Ni wane ne da zan gina masa Haikali, sai dai wurin da za a riƙa ƙona turare a gabansa? | Noolwekyo nze ani okumuzimbira eyeekaalu, okuggyako okumuzimbira ekifo eky'okwoterezangamu obubaane mu maaso ge? |
1.240081 | "[Allah ya] sa yaƙoƙi su ƙare har iyakar duniya." - Zabura 46:9. | "[Katonda] amalawo entalo mu nsi yonna." - Zabbuli 46:9. |
1.239578 | Me ya sa kuka zo wurina a lokacina da kuke shan wahala?" | Lwaki kaakano mujja gye ndi nga mulina ekizibu?" |
1.239388 | Alʼummai za su yi tafiya cikin hasken birnin, sarakunan duniya kuma za su kawo darajarsu cikin birnin. | Teribaayo kikolimo, amawanga ganaatambuliranga mu musana gwakyo, ne bakabaka b'ensi baleeta ekitiibwa kyabwe mu kyo, era balireeta ekitiibwa n'ettendo ly'amawanga mu kyo. |
1.238461 | Gama shi da kansa ne ya kawo salama a tsakanin Yahudawa da Alʼummai wanda ya mai da biyu nan suka zama ɗaya, ya rushe katangan nan ta ƙiyayya wadda ta raba mu. | 14Kristo gy'emirembe gyaffe, oyo eyatufuula ffe Abayudaaya nammwe Abaamawanga, okuba omuntu omu, ng'amenyeewo ekisenge ekya wakati eky'obulabe, ekyatwawulanga. |
1.237976 | (Matt 24: 14) Babu shakka, bayin Allah za su yi shelar saƙon hukunci mai wuya. | 24:14) Tewali kubuusabuusa nti abantu ba Katonda bajja kulangirira obubaka obw'amaanyi obw'omusango. |
1.237483 | Amma da yawa da suka ji saƙon suka gaskata, yawan mutanen kuwa ya ƙaru ya kai wajen dubu biyar. | 4Kwonka baingi omu baahuriire obutumwa bwabo, bakaikiriza; omubaro gwona ogw'abaikiriza gwayeyongyera, gwahika nk'enkumi itaano. |
1.237434 | Zan zama kamar Maɗaukaki. ' | ndyoke nfuuke ng'oyo ali waggulu ennyo." |
1.236813 | Me 'ya hau' ke nufi sai dai shi ma ya gangara zuwa ƙasan ƙasa, na duniya? | 9 (Naye ekigambo ekyo nti Yalinnya, kigamba ki wabula okugamba nti era yakka mu njuyi eza wansi ez'ensi? |
1.235914 | Kuma me ya sa ake wannan bã ni, har da uwar Ubangijina za ta zo gare ni?" | Kati olwo nze nfuna ntya enkizo ng'eno, okukyaza nnyina wa Mukama wange? |
1.235507 | Ko kuwa me mutum zai bayar a bakin ransa? 27Gama Ɗan Mutum zai zo cikin ɗaukakar Ubansa, tare da mala'ikunsa, sa'an nan zai ba wa kowane mutum lada gwargwadon abin da ya yi. | Anga omuntu aligiraki kuchungura oburorabwe? 27Manyasi Omwana w'Omuntu alija n'abamalaikabe omu kitinwa nk'ekya Ishe, arongore buli omoi aha rw'ebyo yakozire. |
1.234714 | Zã su sani a gõbe, wãne ne gawurtaccen mai ƙaryar, mai girman kan? | Enkya bajja kumanya ani mulimba omwerazi. |
1.234676 | Yanzu ne za a yi wa duniyan nan shariʼa, yanzu ne za a tumɓuke mai mulkin duniyan nan. | omusango; kaakano omukulu w'ensi eno anaagoberwa ebweru. |
1.23448 | Hakika ina gaya muku, ba za a bar wani dutsen a bisa dutsen nan ba, sai a kakkaɓe shi. " (Matta 24: 1, 2) | Ddala ddala mbagamba nti tewaliba jjinja na limu eririsigala nga litudde ku linnaalyo eritalibetentebwa." |
1.233296 | Sai Zakariya ya tambayi malaʼikan, ya ce, "Yaya zan tabbatar da wannan? | Zekkaliya yabuuza malayika nti: 'Kino nnyinza kukikakasiza ku ki? |
1.233056 | Dole yǎ juye daga mugunta, ya aikata nagarta; dole yǎ nemi salama yǎ kuma bi ta. | yeewalenga obubi, akolenga obulungi; Anoonyenga emirembe, agigobererenga. |
1.232974 | Matiyu 16:27 Gama Ɗan Mutum zai zo cikin ɗaukakar Ubansa da mala'ikunsa, sa'an nan kuma zai sāka wa kowa bisa ga abin da suka yi. | Anga omuntu aligiraki kuchungura oburorabwe? 27Manyasi Omwana w'Omuntu alija n'abamalaikabe omu kitinwa nk'ekya Ishe, arongore buli omoi aha rw'ebyo yakozire. |
1.232417 | Sai Yakubu ya ce wa Laban, "Mene ne wannan da ka yi mini? | Kwe kugamba Labbaani nti, "Onkoze ki kino? |
1.232156 | Duk wanda yake aikata nufin Allah, shi ne ɗanʼuwana, da ʼyarʼuwata, da kuma mahaifiyata." | Kubanga buli muntu akola Katonda by'asiima ye muganda wange, ye mwannyinaze era ye mmange." |
1.232034 | Waɗanda aka wartsar suka yi ta waʼazin maganar a duk inda suka tafi. | "N'abo abaasaasaana nebagenda nga babuulira ekigambo. |
1.231907 | Kuma ya sa ƙafarsa ta dama a kan teku, da ƙafafunsa na hagu a kan ƙasa. | Yaaribatisa ekigyere kye kya buryo aha nyanja, n'ekya bumosho aha nsi. |
1.231714 | 9Ya ce, "Zan ba ka dukan wannan, in za ka durƙusa ka yi mini sujada." | 9 n'amugamba nti Ebyo byonna naabikuwa bw'onoovuunama okunsinza. |
1.231139 | Gama shi da kansa ne ya kawo salama a tsakanin Yahudawa da Alʼummai wanda ya mai da biyu nan suka zama ɗaya, ya rushe katangan nan ta ƙiyayya wadda ta raba mu. | 14 Kristo gy'emirembe gyaffe, oyo eyatufuula ffe Abayudaaya nammwe Abaamawanga, okuba omuntu omu, ng'amenyeewo ekisenge ekya wakati eky'obulabe, ekyatwawulanga. |
1.230776 | Jama'ar Isra'ila kuwa suka cinye manna har shekara arba'in, har suka isa ƙasar da take zaune. | 35 Abaana ba Isiraeri ne baliira manu emyaka amakumi ana, okutuusa lwe |
1.230668 | domin ba su iya jimrewa da abin da aka umarta cewa: "Ko da ma dabba ce ta taɓa dutsen, dole a jajjefe ta da duwatsu." | amu ki ma imuuch komuita eng' ng'olyoondonooto ki king'at keele, Agot ngo twa tyony tulweet, kelage koik; 21 |
1.230267 | Ya kuma ce mini, "Kada ka rufe maganar annabcin littafin nan, domin lokaci ya kusa. | Ramya Ruhanga!" 10Kandi yanteererra ati: "Ebigambo ebyarangirwe ebiri omu kitabu kinu otabiculerra, habwokuba akasumi kabyo kali haihi kuhika. |
1.230057 | 18Ga shi mun aiko ɗan'uwanmu nan tare da shi, wanda ikkilisiyoyi duka suna yabo saboda hidimarsa ga bishara. | 18 Era tutuma wamu naye ow'oluganda, atenderezebwa mu njiri mu kkanisa zonna; |
1.229726 | Suna cewa: 'Jehobah ba ya ganinmu. | Bagamba: 'Yakuwa tatulaba. |
1.229694 | Ta haka muka san cewa mu na gaskiya ne, har muna kwanciyar rai a gabansa | Ku ekyo kWe tulitegeerera nti: Amazima tuli baago, mu maaso g'Oli omutima gulitutereera. |
1.22937 | Don hukuncinsa daidai yake, na adalci ne, Ya hukunta babbar karuwar nan wadda ta ɓata duniya da fasikancinta, Ya kuma ɗauki fansar jinin bayinsa a kanta." | amu po iman ak ko po imanda kirwoogutikyik; amu kagorwookyi chepkugoniot ne oo, ne ki imurwon ng'wony eng' soksennyi, ak kagoyaakta mugetuut ne po korotiigap otwogikyik eng' eutap kwonyooto." 3 |
1.229368 | Saboda haka, duk wanda ya ci burodin ko ya sha daga kwaf na Ubangiji da rashin cancanta, ya yi laifin wulaƙanta jiki da jinin Ubangiji ke nan. | "Nahabw'ekyo, omuntu weena orirya omugaati ogwo, akanywa ekikopo kya Mukama atashemereire, aryasingwa orubanja rw'okuhagaza Omubirin'Eshagama bya Mukama. |
1.228856 | Haka zai zama ga wannan mugun zamani." | Bwe kityo bwe kiriba n'omulembe guno omwonoonefu." |
1.228471 | 16 Suna cewa sun san Allah, amma suna sāɓa masa ta wurin aikinsu. | 16 Bagamba nti bamanyi Katonda, naye mu bikolwa byabwe bamwegaana. |
1.227811 | Ya daɗa cewa: "Kullum ina aika abin da ya gamshe shi." | Era yagattako nti: "Nkola bulijjo by'asiima." |
1.226676 | Ina roƙonka ka juya hannunka gāba da ni da gidan mahaifina. " | Nkwegayiridde, omukono gwo ka gubonereze nze n'ennyumba ya kitange." |
1.226342 | Yana ba da umarni ga iska da ruwa ma, kuma suna biyayya da shi?" | Alagira omuyaga n'amazzi ne bimugondera!" |
1.226157 | ba kuwa wanda zai ji muryarsa a kan tituna. | era tewaliba n'omu aliwulira eddoboozi lye mu nguudo. |
1.226116 | Shin Allah yana la'akari da irin tufafin da ado da muke yi? | Katonda afaayo ku ebyo bye twambala? |
1.226107 | Salama a sama, ɗaukaka kuma a cikin sammai! " | "Emirembe gibe mu ggulu, n'ekitiibwa kibeere waggulu ennyo!" |
1.226058 | Saboda haka wanda ya bashe ni a gare ku yana da zunubi mafi girma." | Eno ye nsonga lwaki omusajja ampaddeyo gy'oli y'alina ekibi ekisinga obunene." |
1.225821 | "Abin da mutum ya shuka, shi zai girba. | Kyona omuntu eki asiga, nikyo aligesa. |
1.225524 | Babu wani sabon abu a karkashin rana. | era tewali kintu kiggya wansi w'enjuba. |
1.22537 | Zan aiki ɗana da nake ƙauna, wataƙila za su girmama shi.' | Ka mbatumire omwana wange gwe njagala ennyo, oboolyawo banaamussaamu ekitiibwa.' |
1.225177 | Saʼan nan ya gaya mini cewa, "Kada ka rufe kalmomin annabcin littafin nan, domin lokaci ya yi kusa. | Ramya Ruhanga!" 10Kandi yanteererra ati: "Ebigambo ebyarangirwe ebiri omu kitabu kinu otabiculerra, habwokuba akasumi kabyo kali haihi kuhika. |
1.224934 | gama daga cikinku zai zo mai mulki | kubanga omufuzi aliva mu ggwe, |
1.224178 | Saboda haka, ku yi iyakar ƙoƙari ku ƙara wa bangaskiyarku nagarta; ga nagarta kuwa, ku ƙara mata sani; | 5 Naye era olw'ekyo kyennyini bwe muleeta ku lwammwe okufuba kwonna, ku kukkiriza kwammwe mwongerengako obulungi, era ne ku bulungi bwammwe okutegeera; |
1.224154 | 28"Haka ma aka yi a zamanin Lot. | 28"Kandi nukwo kyabaire n'omu biro bya Loti. |
1.22409 | → "Daga Misira na kira ɗana." | "Nayita Omwana wange okuva mu Misiri." |
1.22327 | Wanda kuwa ya aiko ni yana tare da ni; bai bar ni ni kaɗai ba, domin kullum ina aikata abin da ya gamshe shi." | N'oli eyantuma ali nange; Kitange tandekanga nzekka; kubanga nkola bulijjo by'asiima. (Yokaana 8:28-29). |
1.222957 | Sai ya amsa ya ce, "Sunana Tuli, don muna da yawa." | Nakyo kimugarukamu kiti: Eiziina ryangye ndi Eihe, ahabw'okuba turi baingi. |
1.222414 | Cikin waɗannan kwanakin mutane za su nemi mutuwa, amma ba za su samu ba; za su yi marmarin mutuwa, amma mutuwa za ta ɓace musu. | 6Reero omuri ago meezi ataano abantu baryasherura Rufu, kwonka tibarigibona; beetengye okufa, haza Rufu ebahungye. |
1.222339 | Ina jin tsoron ganin ɓarnar da za ta auko wa mahaifina." | Ntya okulaba akabi akayinza okutuuka ku kitange." |
1.222126 | 19 Ba dole sai ka kamilta ba kafin ka keɓe kanka ga Allah. | 19 Tolina kuba muntu atuukiridde okusobola okwewaayo eri Katonda. |
1.221757 | Ku gudu zuwa duwatsu saboda kada ku mutu.' | Mwirukire omu nsozi nukwo muleke okufa.' |
1.220881 | Gama ta wurinsa dukanmu za mu iya zuwa gun Uba ta wurin Ruhu guda. | kwaffe eri Kitaffe mu Mwoyo omu. |
1.220698 | Festas ya ce, "Kā kuwa ji shi gobe." | Fesuto n'addamu nti, "Enkya onoomuwulira." |
1.220456 | Sai ya ɗibiya hannunsa na dama a kaina ya ce: "Kada ka ji tsoro. | N'ankwatako n'omukono gwe ogwa ddyo n'aŋŋamba nti: "Totya. |
1.220169 | Aka kuwa ba shi naɗaɗɗen littafin annabi Ishaya. | kushoma ekitabo, baamukwatsa ekitabo kya Isaaya omurangi. |
1.219761 | 7. har ya yi alkawari da rantsuwa cewa zai ba ta duk abin da ta roƙa. | 7Herode amuraganisa nanahira kumuha kyona kyona ekyo arashaba. |
1.219051 | Tafkin wutan nan kuwa shi ne mutuwa ta biyu. | Enyanja y'omuliro nirwo rufu rwa kabili. |
1.218124 | Da ma ba a haifi mutumin nan ba, da zai fiye masa." | Kyandibadde kirungi singa omuntu oyo teyazaalirwa ddala." |
1.218101 | Za ku huta, sa'an nan a ƙarshen kwanakin za ku tashi don ku sami gādon ku. " | Oliwummula, ne ku nkomerero oligolokoka n'oweebwa omugabo gwo gwe wategekerwa." |
1.218072 | "Za ya koya mana tafarkunsa, mu kuma mu kama tafiya cikin hanyoyinsa" | "Anaatuyigiriza amakubo ge, era tunaatambulira mu mpenda ze" |
1.217713 | 9 Ya kuma ce masa, "Duk waɗannan zan ba ka in ka faɗi a gabana ka yi mini sujada." | 9 n'amugamba nti Ebyo byonna naabikuwa bw'onoovuunama okunsinza. |
1.21769 | Ka gaya masa cewa shi da iyalinsa su bi ka da iyalinka zuwa wa'azi a yankin da ba a yawan yin wa'azi. | Musabe awamu n'ab'omu maka ge mugende mubuulireko wamu mu bitundu ebitatera kubuulirwamu. * |
1.217672 | Shin kana da katin kuɗi wanda ba ka buƙatar sa? | Olina kaadi y'ekirabo gy'otetaaga? |
1.217465 | 37Ya amsa ya ce, "Mai yafa irin mai kyan nan, shi ne Ɗan Mutum. | n'agamba nti Asiga ensigo ennungi ye Mwana w'omuntu; 38 |
1.216176 | Ba zan ƙara tunawa da zunubansu da muguntarsu ba. | n'ebibi byabwe siribijjukira nate." |
1.215197 | 52; Shi (Alƙur'ãni) bai kasance ba, fãce abin tunãtarwa ne ga duka dũniya. | (Kur'ani) yyo teri okugyako okuba nti kya kubuulirira eri ebitonde. |
1.215066 | Allah za ka yi wa sujada." 10 Ya kuma ce mini, "Kada ka rufe maganar annabcin littafin nan, domin lokaci ya kusa. | Ramya Ruhanga! 10Ayongyera angira ati: Yata enaama y'ebigambo by'oburangi ebiri omu kitabo eki, ahabw'okuba obunaku bw'ebyo bintu byona kuhikiirira buri haihi. |
1.214919 | Allah za ka yi wa sujada." 10 Ya kuma ce mini, "Kada ka rufe maganar annabcin littafin nan, domin lokaci ya kusa. | Ramya Ruhanga!" 10Kandi yanteererra ati: "Ebigambo ebyarangirwe ebiri omu kitabu kinu otabiculerra, habwokuba akasumi kabyo kali haihi kuhika. |
1.214843 | Ina kurkuku kuma kun zo wurina. ' | Nnali mu kkomera ne mujja okundaba." |
1.214412 | Ubangiji kuwa ya ce, "Ga su, su jama'a ɗaya ce, su duka kuwa harshensu guda ne, to fa, ga irin abin da suka fara yi, ba abin da za su shawarta su yi da zai gagare su. | MUKAMA yaagira ati: Reeba, abantu aba n'eihanga rimwe, kandi baine orurimi rumwe; ku baraabe baatandika kukora ebi, omu bi barikuteekateeka kukora, tihariho kiribarema. |
1.214229 | Ya amsa ya ce, 'An aiko ni kawai ga tumakin ɓataccen Isra'ila.' | 24Yaabagarukamu ati: Manya nyowe tindatumirwe handi, kureka omu ntaama ezaabuzire ez'ab'omu ruganda rwa Isiraeli. |
1.213596 | don kuma hallakar da waɗanda suka hallaka duniya." | Ajja 'kuzikiriza abo aboonoona ensi.' |
1.213153 | "Bari dukan mala'ikun Allah su yi masa sujada." | "Bamalayika ba Katonda bonna bamusinzenga." |
1.211928 | Kira a gare shi, alhali yana kusa. | mumukaabirire nga bw'akyali okumpi. |
1.211757 | Littafi Mai Tsarki ya ce: "A cikin farko akwai Kalma, . | Bayibuli egamba nti: "Ku lubereberye waaliwo Kigambo. |
1.211094 | Ya amsa ya ce, "An aiko ni wurin ɓatattun tumakin Israʼila ne kaɗai." | 24Yaabagarukamu ati: Manya nyowe tindatumirwe handi, kureka omu ntaama ezaabuzire ez'ab'omu ruganda rwa Isiraeli. |
1.210801 | Ko da yake shi ɗan ɗa ne, ya koyo biyayya ga wahalolin da ya sha. | 8N'obu araabe yaabaire ari Omwana wa Ruhanga, kwonka ebi yaabonabonesiibwe bikamwegyesa okworoba. |
1.210757 | 13 na Maris 9-15] "Ku ci gaba da yin wannan don tunawa da ni." - 1 Cor. | "Mukolenga bwe mutyo okunzijukiranga nze." - 1 KOL. |
1.21012 | Bulus ya ce: "Musamman kuma, ku ɗauki garkuwa ta bangaskiya, wadda za ku iya ɓice dukan jefejefe masu-wuta na Mugun [Shaiɗan] da ita. | Pawulo yabagamba nti: "Mukwate engabo ennene ey'okukkiriza ejja okubasobozesa okuzikiza [oba, okuziyiza] obusaale bwonna obw'omuliro obw'omubi." |
1.209816 | An fitar da shi daga sama kuma ya san cewa nan ba daɗewa ba, za a halaka shi. | Akabingwa omu iguru, kandi naamanya ngu omu bwire butari bwa hare naija kucwekyerezibwa. |
1.20969 | Mene ne wani annabi daga Yahuda ya yi, kuma mene ne ya same shi don hakan? | Kiki nnabbi eyava mu Yuda ky'ataakola, era kiki ekyavaamu? |
1.209666 | Saboda Ubangiji, ku yi biyayya ga kowace hukumar da aka kafa cikin mutane: ko ga sarki, a matsayi wanda ya fi iko, | 13 Mugonderenga buli kiragiro ky'abantu ku bwa Mukama waffe: oba kabaka nga ye asinga bonna; |
1.209174 | Babu wanda zai tsufa kuma ya mutu. | Tewali n'omu ajja kukaddiwa wadde okufa. |
1.209076 | "In muka mutu tare da shi, | "Obanga twafiira wamu naye, |
1.209011 | Maimakon haka, kyanku ya kamata yǎ zama ainihi na halinku na ciki, kyan da ba ya koɗewa na tawaliʼu da kuma na natsattsen ruhu, wanda yake mai daraja a gaban Allah. | 4Okwechuma kwanyu kube kw'omunda aha mitima, ekijwaro ekitafa eky'eibare ly'eiguzi eky'omwoyo gw'obufura n'obuchulezi, ekirungi muno ahali Ruhanga. |
1.208658 | Sai Zakariya ya ce wa mala'ikan, "Ta ƙaƙa zan san haka? | Zekkaliya yabuuza malayika nti: 'Kino nnyinza kukikakasiza ku ki? |
1.208417 | "Ku albarkachi wadanda ke tsananta ku; ku albarkache su, kada ku la'anta." | mubadduukirire, abagenyi mubasuzanga.• Ababayigganya mubasabire busabizi, mubasabira mukisa, muleke kubavumirira. |
1.208118 | amma na, idan na ɗaga sama daga ƙasa, za a zana dukan mutane wa kaina | "Nange bwe ndiwanikibwa ku nsi ndiwalulira gye ndi bonna. |
Hausa-Ganda_Sentence-Pairs Dataset
This dataset contains sentence pairs for African languages along with similarity scores. It can be used for machine translation, sentence alignment, or other natural language processing tasks.
This dataset is based on the NLLBv1 dataset, published on OPUS under an open-source initiative led by META. You can find more information here: OPUS - NLLB-v1
Metadata
- File Name: Hausa-Ganda_Sentence-Pairs
- Number of Rows: 183010
- Number of Columns: 3
- Columns: score, Hausa, Ganda
Dataset Description
The dataset contains sentence pairs in African languages with an associated similarity score. Each row consists of three columns:
score: The similarity score between the two sentences (range from 0 to 1).Hausa: The first sentence in the pair (language 1).Ganda: The second sentence in the pair (language 2).
This dataset is intended for use in training and evaluating machine learning models for tasks like translation, sentence similarity, and cross-lingual transfer learning.
References
Below are papers related to how the data was collected and used in various multilingual and cross-lingual applications:
[1] Holger Schwenk and Matthijs Douze, Learning Joint Multilingual Sentence Representations with Neural Machine Translation, ACL workshop on Representation Learning for NLP, 2017
[2] Holger Schwenk and Xian Li, A Corpus for Multilingual Document Classification in Eight Languages, LREC, pages 3548-3551, 2018.
[3] Holger Schwenk, Filtering and Mining Parallel Data in a Joint Multilingual Space ACL, July 2018
[4] Alexis Conneau, Guillaume Lample, Ruty Rinott, Adina Williams, Samuel R. Bowman, Holger Schwenk and Veselin Stoyanov, XNLI: Cross-lingual Sentence Understanding through Inference, EMNLP, 2018.
[5] Mikel Artetxe and Holger Schwenk, Margin-based Parallel Corpus Mining with Multilingual Sentence Embeddings arXiv, Nov 3 2018.
[6] Mikel Artetxe and Holger Schwenk, Massively Multilingual Sentence Embeddings for Zero-Shot Cross-Lingual Transfer and Beyond arXiv, Dec 26 2018.
[7] Holger Schwenk, Vishrav Chaudhary, Shuo Sun, Hongyu Gong and Paco Guzman, WikiMatrix: Mining 135M Parallel Sentences in 1620 Language Pairs from Wikipedia arXiv, July 11 2019.
[8] Holger Schwenk, Guillaume Wenzek, Sergey Edunov, Edouard Grave and Armand Joulin CCMatrix: Mining Billions of High-Quality Parallel Sentences on the WEB
[9] Paul-Ambroise Duquenne, Hongyu Gong, Holger Schwenk, Multimodal and Multilingual Embeddings for Large-Scale Speech Mining, NeurIPS 2021, pages 15748-15761.
[10] Kevin Heffernan, Onur Celebi, and Holger Schwenk, Bitext Mining Using Distilled Sentence Representations for Low-Resource Languages
- Downloads last month
- 9